Nuhu Bamali Polytechnic Ta Saki Admission Din Shekarar 2020/2021

Makaratar kimiya da fasaha ta Nuhu Bamali Polytechnic dake zaria, a Jihar Kaduna, ta saki Jerin Sunayen Wanda suka Samu gurbin karatu a kashin Farko Na kakar shekara 2020/2021.

Sabon mataimakin Deen din Dalibai rashen tsangayar dake Annex Kan titin gaskiya, ya tabatar da sakin Sunayen daliban da suka Samu gurbin karatu a karon Farko Na kakar shekara 2020/2021.

Yakara dacewa komitin dake Kula da bada Admission sun AMINCE afara tantacewar Dalibai a ranar 26 ga watan Afrilu, 2021.

Yadda Dalibai Zasu duba ko sun Sami gurbin karatu a makaratar Nuhu Bamali Polytechnic na shekara 2020/2021?

1.  Dalibai siziyarci shafin yanargizo makaratar Akan adireshin www.nubapoly.edu.ng
2. Su latsa Kan “Students portal”, su taba “menu”
3. Zasuga “Admission ” su latsa sai su saka application no ko numbar Rejistan JAMB din su.
4. Sai su danna search

Muna taya duk Wanda suka Samu Admission murna

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*