JAMB 2021: Yadda Dalibai Zasu Bude Profile Ta Hanyar USSD Code


Kamar yadda Hukumar Jarabawar JAMB ta sanar dalibai masu son yin rijistan jarabawar JAMB 2021 UTME/DE zasu iya bude profile ta hanyar USSD code.

Angabatar da tsarin USSD Code ne domin kawo sauki ga wahal halun da ko matsalolin da dalibai ke fuskanta yayin anfani da hanyar sako yada akasaba a da chan baya.

Domin anfani da USSD Code gun bude profile na rijista jarabawar JAMB UTME/DE na shekarar 2021/2022 dalibai zasu danan *55019*1*NIN# a wayoyin su.

dalibai da suke fama da matsalar ko fama da matsalar rashin bude  profile code an bukaci subi wanan hanyar:

Dalibai masu matsalar bude profile suits ziyarci www.jamb.gov.ng/support su budeĀ  tikiti magana da wakilan JAMB, za abasu shawara yadda zasuyi a kasa da awa 24.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*