Wayan Su Rukunin Dalibai Ne Zasu Iya Neman Gurbin Karatun Direct Entry?

Gurbin Karatun Direct Entry, gurbine da Jami’oi Kan bayar ga dalibai, me mokon Basu aji daya ko 100level akan basu aji biyu 200level da aji uku/300level ya Dan ganta da takarda dalibi na karshe da yayi.

Wane Rukunin Dalibai Zasu Iya Neman Gurbin Karatun Direct Entry?

Dalibai da suke dashedar Kamala karatu a wanan bangarori sune suka chanchanci cike gurbin Direct Entry:

  1. IJMB
  2. NCE
  3. ND
  4. DIPLOMA
  5. HND

Mene ne IJMB?

IJMB wani karatu ne da Dalibai kanyi in sun rasa ko suna so sugoge kafin shiga jami’oi. Karatun anayin sa ne na tsawan shekara guda, sanan bayan Kamala karatu akwai jarabawar daza ayi wa dalibai duk Wanda yaci point 9 zuwa sama ne zai iya cika gurbin.
Dalibai masu wanan shaidar ana Basu aji biyu ne 200level a jami’a.

Mene ne NCE?

NCE shine shaidar da ake bawa dalibai dasuka gama karatu a Kollejin Illimi, Shima masu wanan shaidar zasu iya neman gurbin Direct Entry.
Dalibai masu wanan shaidar za abasu aji biyu ne a jami’a 200level.

Mene ne ND da Kuma Diploma?

ND shine shaidar Kamala karatu da ake baiwa dalibai a makaratun kimiya da fasaha, Wanda sukayi karatu a bangaren kullum kullum shi Kuma Diploma na Wanda sukayi karatu ne na mako, ko kuma Wanda sukayi a jami’oi.
Masu wanan shaidar za abasu aji biyu ne.

Menene HND?

HND shine shaidar Kamala baban diploma a makaratun kimiya da fasaha.
Dalibai a wanan Rukunin Alan Basu aji uku ga dalibai dasu kagama da pass.

Wadanan sune Rukunin Dalibai da zasu iya neman gurbin karatu Direct Entry a Fadin Jami’oin Nijeriya.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*