Menene sakamakon Jarabawar JAMB na Asali ?

Dalibai da dama Basu San sakamakon Jarabawar JAMB na Asali bah, musamman wa’inda suka zana Jarabawa a Karon farko a rayuwar su.

Shidai sakamakon Jarabawar JAMB na asali, shine sakamakon Jarabawar da makaratun ke afani dashi ayayin tantacewar dalibai du suka Samu gurbin karatu.

Shidai bakamar sakamakon Jarabawar da dalibai ke cirowa bane bayan Hukumar Jarabawar ta saki sakamakon ashafinta na intanet.

Dukda cewa dukan rubutun dake jikin sakamakon da na asali iri Daya ne, saidai sakamakon na asali na dauke da hoton dalibi da ya rubuta jarabawar.

Sanan Shi sakamakon na asali ba kyauta ake cireshi ba, dole sai dalibi ya biya naira dubu guda a Shafin yanargizo na Hukumar JAMB.

Shidai sakamakon Jarabawar JAMB na Asali Yana da matukar mahimanci ga duk dalibin da ya zana Jarabawar JAMB na kowace shekara musaman Wanda ya Samu gurbin karatu a jami’a ko Kuma makaratar kimiya da fasaha, ko kwalejin ilimi a Fadin Nijeriya.

Amfani Ciro Sakamakon Jarabawar JAMB na Asali?

Kamar yada dalibai Kan duba sakamakon Jarabawar Olevel dinsu sau biyar da Kati Daya, haka zalika Shima bayan dalibai sun biya kudin sakamakon Jarabawar JAMB na Asali suna da damar duba was sau biyar.

Sanan makaratu sukan amfani da wanna damar yayin tantace dalibai don gani tabacin sunyi jarabawar JAMB din da kansu a Shafin intanet din Hukumar ka Mar yada suke bin ciko shafin duba sakamakon Jarabawar Olevel na yanar gizo don tabatar da sakamakon ba na bogi bane.

Duk dalibin da bai biya kudin sakamakon Jarabawar JAMB na Asali ba makaratu ba zasu iya bincika sakamakon sa ba.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*