Kwalejin Ilimi Zuba ta Saki Sunayen Daliban da su kasamu Gurbin Karatun Shekara 2020/2021

Kwalejin Ilimi Zuba dake birnin taraya a Nijeriya, ta manna sunayen daliban da suka Samu gurbin karatu a kwalejin na shekarar 2020/2021.

Ana farincikin sanar da daliban da suka nemi gurbin karatu a kwalejin Ilimi Zuba, cewa Amana sunayen daliban da suka Samu gurbin karatu a alon sanarwa dake cikin kwalejin.

Adon haka ake shawarta dukan daliban dasuka ne ma gurbin Karatun da su garzaya alunan sanarwa dake harabar kwalejin don duba sunayen su.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*