Za a Bude Jami’ar MEWAR Dake Nijeriya

Jami’ar MEWAR, ta kasance Jami’a ta farko malakin kasar India, ta farko a Africa da zata Fara gudanar da karatu tuka a Nijeriya.

Jami’ar na Nan akan kilomita 21 titin Abuja zuwa Keffi Karu, Masaka a Jihar Nasarawa.

Jami’ar na da wadatatun kayan kowarya na zamani don bada ingatace ilimi ga dalibai.

A yanzu haka kofar neman guraben karatu a Jami’ar a Bude yake ga dalibai masu bukatar yin karatu a Jami’ar.

Don Karin bayani dalibai Kan iya ziwartan shafin intanet na makaratar akan adreshin www.mia.edu.ng

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*